Mallam Bappher
@Muhammad_Elamin
Muslim| Husband| Father| Hustler | Sapiosexual |6ft 7inch | Retweets ≠ endorsements!!
Inna Lillahi!!! 💔💔💔💔😢😢😢😢 @BashirAhmaad You wrote this or someone hacked your account? You are in support of the FG exactly on what, you mean importation and dumping of foreign food into Nigeria, really? Do you know how this policy is hurting the agricultural base of…
You are absolutely right, Doc., and I won’t attempt to counter your point. Instead, I’ll just take this opportunity to share something I have some knowledge of regarding this issue. To be honest, I am with the Federal Government on this one. Many of the interventions you rightly…
To dress up watch Nigeria match dey cost sha 😂 Abeg make person check the rest
Anya Gomnatin Katsina tasan abinda ke faruwa a yankin Funtua zone game da hare haren Yan Bindiga? Tsakanin Faskari, Bakori, Kankara, Sabuwa, Dandume da wasu yankunan Funtua Kulun Allah kadai Yasan Garuruwan da Yan Bindiga ke tadawa banda rayukan Mutane da ake kashewa.
Aikin ‘yan siyasa da yaransu ne kare muradi da nuna ayyukansu, kuma har biya suke ayi musu wannan aiki. Kai talakan gari kuwa abinda ya dace shine kullum ka dinga faɗa musu gaskiyar abinda kake buƙata, ka caccaki wanda baka so. Mu san kanmu jama’a.
😂😂
Maza kamar shinkafar Hausa muke, duk iya tsintarki sai kin tauna tsakuwa.
Mace kamar taliya ‘yar Hausa take, duk yadda ka iya dafata sai ta caɓe!
Wallahi! If you recite this, Allah will answer your dua.
Everyone has a photo of their childhood except "Cassava, garri, ewa ye eh"
Kanu Nwankwo with 6 months Old Esther Okoronkwo at Teslim Balogun Stadium in 2001 🥹❤️
Tsarki Ya tabbata ga Ubangijin da gareShi iko akan kowa da komai yake. Ya Allah munyi Imani jarrabawarKa ce wannan, Ya Allah mun tuba Ka yafe mana. Ya Allah Ka dawo mana da yelwa garuruwanmu. Ya Allah bamu da wayo ko dabara, Allah ba zamu iya ba, Ka iya mana. Allah Ka jikanmu
What’s a football record that might never be broken? I’ll start: Darwin Nunez hitting the post 4 times in 1 game. Header, left foot, right foot, penalty.
Hey @grok, list the most famous people to have visited my profile.