πΈπ-βππππ« βππππ¦ ππ€πππ πππ£ππππ
@AlhafizNafiu
A Reciter (Qari') of the Holy Qur'an, Scientist, Imam @ JIBWIS Islamic center Guzape Abuja, Judge at National Qur'anic Recitation Competition of Nigeria.
Don kaga ina Wa'azi da Nasiha bashi yake nuna Nafi kowa Ilimi ko Tsoron Allah ba, bashi yake nuna ni tsarkakke bane.. Kullum nima cikin laifuka nake.. Amma kuskure ne ayi maka nasiha Ka kama izgili ko dariya wa mai maka.. Wannan hali ne na Kafuran Farko.. Gyara kayanka..βπΌ
Eh Lallai kam..ππ
1 foint 8
Milliin Daya da dubu dari takwas da hamsin Akramak Allah
Don Allah a duba mun jama'a, Naira Miliyan 1 ne ko nawa ne...πππ
Ranka ya dade Allah ya kawo masu albrka
Milliin Daya da dubu dari takwas da hamsin Akramak Allah
Duniya gidan wahala ne kawai, babu wani hutu cikinta, inda kowa cikinmu yana da yaΖinin in ya mutu aljanna zai shiga da babu wani abunda mutum zai jira a duniya..βοΈ
Hahaah.. CGPA ko?
What a strong CGPA
Don Allah a duba mun jama'a, Naira Miliyan 1 ne ko nawa ne...πππ

Yanzu fa shima mai tonon kabari sai yayi addu'ar Allah ya kawo kasuwa ko?? Allah yasa mu dace..βοΈ
Ya Allah kasa duk halin da zamu shiga na arziki ko rashin sa karmu manta da kai...βοΈ
Sakonmu na Yau..βοΈ

U beta go and find a serious Muslima..ππ
Told this babe i like her, she replied "Mubarak i m not serious muslim like you o" π
On behalf of Unimaid student we also oppose the renaming.. oh we go for strike..π
ASUU Rejects Renaming Of University Of Maiduguri After Late Buhari, Demands Immediate Reversal.
Kwadayin abun hannu shike jawo haka...
Sai Ku Gama Koya ma yarinya Qur'ani da hadisi, kila ma tayi haddar wani bangare na Qur'ani, Amma sai iyayenta su Sami wani Dan iskan gari su aura Mata Shi, kawai Dan Yana da kudi. Wannan abun takaici ne wallahi.
Gangallion dubu...ππ
Naira nawa zaka rike ka yarda cewa kayiwa talauci barazana?
Jama'a menene ma'anar "Shagala" da Hausa don kalmar Larabci ce.. Muje zuwa a kafta..βοΈ
Nagode maka malam Bappa
Gwani namu, kuma 2 star general
Imam..

Mafificiyar Yini Wacce Rana take fitowa cikinta itace Ranar Juma'a 1β£A Ranar Aka halicci Annabi Adam 2β£A Ranar aka shigar dashi Aljannah 3β£A Ranar aka fitar dashi daga ciki Kuma #Alkiyama bazata tsaya ba Sai a wannan Ranar. #Jumaa
Sunnonin Ranar Juma'a..π 1β£Wanka 2β£Goge baki 3β£Shafa turare 4β£Saka tufafi masu kyau 5β£Zuwa masallaci da Wuri 6β£Karanta suratul Kahf 7β£Yawaita Addu'a 8β£Salati ga Fiyayyen Halitta SAW #Jumaa
Salloli 5 na Farilla a kowani yini, Juma'a zuwa wata Juma'a da Ramadana zuwa wata Ramadana kaffarace da ake kankarewa Bawa Zunubansa matukar ya guji Manyan Laifuka.. #Jumaa..
"Mafificiyar Sallah itace Sallar Asubahi cikin Jama'a kuma a Ranar Jumaa.." #Hadith