hanee (matar dan Al.jannah)
@Hanee__musa
Allah is my only hope 💗💖💕 I love Islam ☪️
Sunyi magana da mijinta akan zai ƙara Aure sai ta Amince, shikuma yaji daɗi ya ware 400K ya bata da sunan itama tayi gyare-gyaren ta! Yana fita sallah Isha'i ta ƙira ƙawarta tace ke an samu matsala, mijina zai ƙara Aure, amma yabani kuɗi 400K sai ƙawar tace mata 👇👇
Allah yasa mudace Yanxu wata yar uwar shi zai aura kuma ashe me kudi sosai tayiwa kanka
Ikon Allah, hakan abubuwan suke, sai addu.a
Yanxu wani bawan Allah a nan anguwan mu yaga wata yarinya yanaso batasan wayeba kawai yarinya tamai rashin mutunci yadda takeso
Sosai kuwa💯
💯💯
Abun haushi wlhy,mata na gari masu kamala suna nan ba ma shinshini saboda basa bayyana surarsu
Wlh kuwa shiyasa yanxu aure ya lalace
Abun takaici 95% na mazan yanzu surar mace kawai suke dubawa ba ruwan su da me zaije ya dawo bayan auren sudai kyau da diri kawai🤦💔
But amma kinsan irin wannan yafi dadi
Haka abun yake kice
Kuma babu hirar dare fa Lokacin hira 4 to 5:30
Lallai ne 😅
Kinsan kuwa daddy yarinya bata samari 2 😂 Kuma a 1 month ko 2 ku gama fahimtar juna
Kuma dai to
Meye anfanin siyan abinda bashida anfani a gunka
Allah ko
Tausayin yan mata masu future nake
Ya da kuka Haneef 😂😂
Wasu kawai suntara samari ne sbd rashin class fa
Nima ina tausayin su kam 🥱
Kawai tausayin wasu yan mata nakeyi 😂😂 sbd rashin samun right person
Hanifah hanya ba kyau 😂
Ibn Abbas (RA) narrated that: The Messenger of Allah (ﷺ) said: "The Black Stone descended from the Paradise, and it was more white than milk, then it was blackened by the sins of the children of Adam." (Jami` at-Tirmidhi 877, Book 9, Hadith 70)
“If Allah helps you, none can defeat you.” — Surah Aal-e-Imran [3:160]
Allah says: “And your Lord has not forgotten you.” (Surah Ad-Duhaa 93:3) Not your tears. Not your prayers. Not your heartbreak. HE remembers every moment — even the ones you cried alone.♥️
5 HABITS THAT ARE BLOCKING YOUR DU'A!! -Thread-
LATEST SWISS VEIL *BIG SIZE * In attractive colours *13k Location kano Delivery nationwide