Miss_Zeeety
@zeeeetylawan
I'm simply me...a girl living her life the way it should be... Alhamdulillah ala kulli haal♥️ Ku rokamin aljannar Allah🤲🏻Idan kunji labarin mutuwa ta...🙏
Wallahi duk mai karanta Alkur'ani Ba zai wulakanta ba har abada📌
Forgive whoever wrongs you and sleep with a very clean heart, do your azkar, recite suratul mulk. "Make wudhu before you sleep" Tusbihun alaa Khair 🤲
Idan nice matar, sharewa zanyi na shiga gidan baya na zauna na ce Mallam Ina yinii Barka da war haka, na zuge jaka na fito da wayaa da earpiece na caka a kunne, nai musu shiru na sauke a gida😂
Yaje daukar budurwarsa a gidan kitso ta fito da matar sa ai mata lift 😂💔
اللهمَّ صلِّ على محمَّد وعلى آل محمَّد، كما صليتَ على إبراهيم وعلى آل إبراهيم، إنَّك حميدٌ مجيد. اللهمَّ بارِك على محمَّد وعلى آل محمَّد، كما باركت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم، إنَّك حميدٌ مجيد.
Jazakumullah
Daren jumma'a.... Mu yawaita salati ga shugaban mu Annabi Muhammad S.A.W "Allahumma Salli Wasallim alaa nabiyyina Muhammad S.A.W"
🧠 A Cycle of Regret: When We Know Better, But Still Repeat It “I stay up every night, regret it every morning… and then do it all over again.” Sound familiar? Whether it’s endless scrolling, meaningless conversations, or delaying salah — we fall into routines that drain us,…
Yanxu wani bawan Allah a nan anguwan mu yaga wata yarinya yanaso batasan wayeba kawai yarinya tamai rashin mutunci yadda takeso
Sosai kuwa💯
📌
Ba Wanda ya hanaku ku dauki me kyau matsalar Bata percentage dayawa da kuke Abinda kuka kasa ganewa shine: Diri da kyau Basu ne suke taimakon aure ba, suna zama wani sinadari da shine yake armasa zaman. Amma HALI DA DABI'A sune suke rike aure💯

Abunda yasa yawancin maza ke son auran mace mai kyau Matan neh kamar order neh a temu sai tazo ake gane wace ita Ba kyau ,ba hali mai kyau 2:0 😂
Abunda yasa yawancin maza ke son auran mace mai kyau Matan neh kamar order neh a temu sai tazo ake gane wace ita Ba kyau ,ba hali mai kyau 2:0 😂
Forgive whoever wrongs you and sleep with a very clean heart, do your azkar. Tusbihun alaa khair 😊🤲🏻
Har yanzo ana soyayya dama😱😱
An turo maka sakon soyayya"Baby ayi bacci lafiya,Ina bala'in Sonka" Ko haka zaka kwanta kamar Manja?????????????🥺😵😂😂
SAW
Daren jumma'a.... Mu yawaita salati ga shugaban mu Annabi Muhammad S.A.W "Allahumma Salli Wasallim alaa nabiyyina Muhammad S.A.W"
Wai meye diri ne nifa kawae ji nake Ake fada🤌
Abun takaici 95% na mazan yanzu surar mace kawai suke dubawa ba ruwan su da me zaije ya dawo bayan auren sudai kyau da diri kawai🤦💔
Ina ruwanki 🥹
An turo maka sakon soyayya"Baby ayi bacci lafiya,Ina bala'in Sonka" Ko haka zaka kwanta kamar Manja?????????????🥺😵😂😂