Arewa Guy.
@arewaa_guy
Simple and shy
If you know no one has your back, stay focused, keep hustling and grind until you succeed. Don’t waste time listening to those who can’t support or help you reach your goals. Yaa Allah bless my hustle, This is my business ❤️❤️🥰




France has announced its decision to recognize the State of Palestine — a courageous and principled move toward justice and lasting peace in Palestine. The United Kingdom has also hinted at the possibility of taking a similar step. Hoping to see more nations follow this path in…
Haryanzu Area boy Ya Kasa Fahimtar Ina Coalition Tasa Gaba, To Lissafi Ne Ba Irin Na Ƴan Ƙwaya Ba🤣.
Muna cikin zamanin da Annabi ya ce game da al'ummar Musulmi : " غثاء كغثاء السيل " Allah ka samawa ýan uwanmu na Gazza mafita na alheri, ka karfafi zukatansu, ka kawo musu ďauki daga gareka, ka karbi mamatansu a matsayin shahidai, ka warkar da marasa lafiyansu.
Inkai dan kano ne sau daya ya wadatar. Inkuma Kaduna, Abuja, Gombe, Lagos, zaka iya yi sau uku.
Dan ALLAH sau nawa ya kamata mutum yayi wanka a Rana?
Rayuwan Gwauro akwai Qalubale.. hartakai ana samaka abin breakfast a roban almajirin gidanku😅😂🤣
Toh mudea muna kwarya😅
Kana shekara nawa ka san cikakkiyar ma'anar POLICE shi ne; "Public Officer for Law Implementing and Criminal Eradication"?
Real men dont ask for nude pictures, they pay your bride prize to see original copy..
Gwargwadon yadda harshe ya saba da ambaton ALLAH Gwargwadon natsuwa da kamewa daga gulma da yawon surutu marar amfani da za'a samu ga mutum.
Kince bazaki bi umurnin mijinki ki yi wanke wanke ba, Amma director zai iya baki umarni kifito a arniya ko karuwa Kuma dole kibi.
Shiyasa Mata sukesan auran Ustaxai saboda sauƙin kansu, kawai saiya xauna kishafamai jan baki 🤣🤣🤣 Nataba farkawa dasafe naga ansamin jambaki, dasu jagira, kokuma in anaso kai sati agida baka zuwa ko ina kawai katashi kaga anyima lalle a hannu.😅😂
Yau hutun yakare, zankoma aiki🥹 Yau satina UKU, bana cin abinci da kaina, ana Bani abaki anamin kalaman soyayya, bana wanka dakaina, bana brush dakaina, bana sa kaya dakaina, bana shafa mai dakaina. Alhamdulillah Maman Yasmin Allah yai maki albarka, Aure Rahma ne sosai🥰
Yarannan marasa kunya da ke damunmu da ihu, su kalli hoton gobensu a jikin Ummi Nuhu. Ta yi sunan, ta samu duk abun da suke hanƙoron samu, amma yanzu an watsar da ita, rayuwa na ta tamola da ita. Ɗaukakar da kuke nema yau, ita wasu ke nadamar samu.
Taimakon mutane shi ne sirrin cin nasara a rayuwa, matuƙar baka so ka tozarta, to ka taimaki jama'a kuma kayi domin ALLAH. Shiyasa kullum mai gidana yake ci gaba saboda yana da kyakykyawar zuciya da kuma son taimakon al'umma. Allah ya kawo alkairi Dr. Juma'at Khareem Sir.
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un! GOV. DAUDA MOURNS EMIR OF GUSAU The governor has commiserated with the people of Zamfara state over the death of the Emir of Gusau, Dr. Ibrahim Bello. The Emir passed away at the age of 71 on Friday morning in Abuja after a protracted illness