Kano Emirate Media Team
@KanEmirateMedia
Official Page Of The Kano Emirate Media Team. HRH Dr. Muhammad Sanusi Il CON, 14th Emir of Kano, Grand Khalifa Of Tijjaniyya Sufi Order Of Nigeria.
Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi II PhD CON Ya Halarci Bikin Cikar Makarantar Alfaidiyya shekara 60 Da Budeta, Wadda Shehu Ibrahim Niasse Rta Da Kansa Ya Bude Ta, Tareda Sheikh Sani Auwalu Khalifa Tuhamii, Khalifa Abdullah Uwais Limanci. Sunday 27th July, 2025.
Sarki de kullum yana cikin rabawa kowa aiki. Daga masoya har makiya😊 Sannu da Aiki Mamman. The largest employer of labour in Nigeria. Ko ba a sonka sai an bata Data domin kai. Kana Sha'anin Mulki ka bar kiristoci da Surutu. Kana Yadda Kakeso Mamman 🙌🤞✊
🕕Lokaci mai Kyau tare da jagorori Masu a dalci 🧏🧏 Kafarku kafar mu
MAKIYA KANO SANNUNKU Shin Wannan Lokacin Da Tsohon Sarki Yake Fifita Da Kansa Babu FIGINAI awajen Ne? Kokuwa Inda Yake Babu Na'urar Bada iska? WAMBAI yana Ta Fifita🤣