Hon. Mai Palace
@KabiruAmadu_MP
Member Representing Gusau/Tsafe Federal Constituency. Zamfara state. Chairman House committee on Sport. @kabiruAmadu13
Innalillahi wainna ilaihinnrajiun rajiu. Allah yayiwa Sarkin katsinan Gusau Rasuwa Alh. DR. IBRAHIM BELLO. Allah jikan sa da Rahama, Allah gafarta masa. Allah sa Aljannah makoma. Allah ba Yan uwa da iyalai duka hakurin wannan babban rashin ami😭😭😭😭😭😭

Thank you Hon.@KabiruAmadu_MP Namu, Bill for establishment of [Federal Institutions Of Mining and Geoscience Gusau Zamfara State] Pass second Reading ✅ Thank you our amiable leader for your excellent representative. #Allahmungode 🙏.
#KAMYouths2027 @KabiruAmadu_MP Go Ahead ✊ NIGERIAN CORRECTIOAL SERVICE GUSAU Fursunoni Sun Amfana Da Magani Dan Kiyon Lafiyar su Daga Hon. Kabiru Amadu Mai Palace Sannan Ya Bada Umarnin A Zaqulo Wadanda Bashi ne ya zaunar Dasu A Gidan Domin Biya Masu Su Shaqi Iskan Yanci
Hon. @KabiruAmadu_MP, rep for Gusau/Tsafe federal constituency, paid a courtesy visit to Hon. @B_ELRUFAI office, meeting with his Special Duties and State Assembly aspirant Anas Kaura. They discussed key issues.
Alhamdullah. FEDERAL INSTITUTE OF MINING AND GEOSCIENCES GUSAU.




As the chairman house committee on sports, we arrived in Morocco for the women Africa cup of nation.




Successful Assignment @KabiruAmadu_MP Not Every closed Door is locked".... PUSH, it will open!
Daga Babban Birnin ƙasar Kenya, inda Hon @KabiruAmadu_MP mai palace yahhalarci House of Assembly Ɗinsu Domin yin wani Assignment da majalisa tattura su,Allah yasa A Kammala wannan Assignment Lami Lafiya, yadawo muna Dakai Gida cikin ƙoshin lafiya
A Delegation from the #NASS, led by Hon. Prof. Julius, that is currently on a parliamentary study tour in Nairobi, #Kenya.Hon. Kabiru Amadu Mai Palace, Chairman of the House Committee on Sports, representing Gusau/Tsafe. Was among #AllahMungode #Allahshiyabbamu Kenya
BREAKING: Major Win for Zamfara State! Federal Institute of Mining and Geoscience, Gusau, Zamfara State (Establishment) Bill, 2025 (HB.2362) Kudos to MHR @KabiruAmadu_MP 🕺🏼
Inna lillahi wa Inna ilaihi rajiun. Allah ya jikan Baba Alh. Aminu Dan Tata, Allah ya huta. Muna Mika sakon ta'aziyya ga mutanen kano da Al'umma baki daya

Kasan ko wanene Hon @KabiruAmadu_MP mai palace ? A Tarihin siyasar Jihar Zamfara Bamu taɓa yin Ɗammajalisar da yayyi Fice wajen Taimakon Al'umma ba kamar mai palace,mai palace yayi fice wajen Gina Dakuma Gyaran makarantu, Asibitota,masallatai,da kai koƙen Al'umma zuwa majalisa
🙏🙏
Haza Yaumul Arfa, Allah yakarbi ibadah Hon. Kabiru Amadu Mai palace Yakara shiga lamarinka 🤲 Mun gode da Addua'a Hon.🙏 #Allahmugode #Allahshiyyabamu #Bangaje2027 #Iyanzazzau