Engr. Alkassim Fge
@Engr_Alkasimfge
Mechatronic Engineer..馃洜 ~ Political Mentor Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ,
Babu daraja a lamarin Ale sunusi, gaskiya a samu Malamai su masa magana yana zubarwa da kansa mutunci...馃槶 Allah ya kyauta....

Mai girma tsohon dan majalisar tarayya na karamar hukumar Tarauni, kuma dan dan takarar majalisar tarayya mai jiran rantsuwa Hon. Hafizu Kawu Tarauni OON, Mni, yakai ziyara gidan Shugaban Dattawan Jam'iyyar APC na karamar hukumar Tarauni Alh. Talle Muhammad Mai Unguwa
Mai girma tsohon dan majalisar tarayya na karamar hukumar Tarauni, kuma dan dan takarar majalisar tarayya mai jiran rantsuwa Hon. Hafizu Kawu Tarauni OON, Mni, yakai ziyara gidan Shugaban Dattawan Jam'iyyar APC na karamar hukumar Tarauni Alh. Talle Muhammad Mai Unguwa,
It was a pleasure meeting with the APC Caucus Chairman of Tarauni Local Government, Alhaji Muhammad Talle Mai Unguwa, this evening in Kano. We shared valuable ideas on community development and ways to make lasting impact at the grassroots level. -@HonHafizKawu




Ok... Ku turo mana account number musa muku kudin aciki..馃樄

The SA to the Speaker of the HOR Hon. Faizu Alfindiki, hosted Singa Market Youth Leader, Alh. Rabiu Usman Dankoli, and his team in Kano. Discussions centered on youth politics, business growth, and Kano鈥檚 future. Hon. Alfindiki appreciated the visit and pledged full support.
Boom馃挜馃挜馃挜馃挜 Hon Comrade Hafiz Kawu OON MNI ya kaiwa Hon kabir Muhammad Tarauni ziyara ta musamman da sada zumunci da tayashi murnar aurar da 拼arsa da yayi a makon da ya gabata. Yayin wannan ziyara an tattauna muhimman batutuwa da zasu ciyar daa siyasar Tarauni Gaba . DAWO DAW
Dan Bello, ya sauka a makarantar Day Science lallai Gwamna Abba yana aiki a Kano..馃樄馃樄
Boom 馃挜馃挜馃挜 Comr. Hafiz Kawu OON, MNI paid a special courtesy visit to Hon. Kabir Muhammad Tarauni to congratulate him on his daughter鈥檚 recent wedding. Key political issues for Tarauni's progress were also discussed. DAWO DAWO 2027 馃挜
Mai girma tsohon dan majalisar tarayya na karamar hukumar Tarauni, kuma dan dan takarar majalisar tarayya mai jiran rantsuwa Hon.Hafizu Kawu Tarauni OON, Mni,ya ziyarci daurin auren yar gidan tsohon shigaban karamar hukumar Shanono, wato Hafsat Ubaidu Ahmad Shanono @HonHafizKawu
Har yanzu ana cigaba gaba da loading motocin da zasu kawo takin zamanin da Babban Daraktan Cibiyar kula da Nagartar Ayyuka ta Hon. Dr. Baffa Babba Dan'agundi ya tanada dan rabawa manomanmu na karkara a gobe lahadi 27-07-2025 da misalin karfe 10am na safe
Mai girma tsohon dan majalisar tarayya na karamar hukumar Tarauni, kuma dan dan takarar majalisar tarayya mai jiran rantsuwa Hon.Hafizu Kawu Tarauni OON, Mni,ya ziyarci daurin auren yar gidan tsohon shigaban karamar hukumar Shanono, wato Hafsat Ubaidu Ahmad Shanono @HonHafizKawu
Special prayer session organized by the Gawuna-Garo Appreciation Committee was held today, Sat. 26/7/2025, in honor of Late Alh. Aminu Dantata, Hon. Mahmoud Madakin Gini, Hon. Abubakar Likita, Sheikh Abdullahi Yankaba & others at the mosque opposite H.E Dr. Gawuna鈥檚 residence.
Hon. Faizu Alfindiki (Jundullahi), former Birni LG Chairman & House of Reps aspirant, attended the wedding of ex-councillor Hon. Salisu Horo Sharada today, Sunday July 27, at Sharada Market Central Mosque. He prayed for a peaceful home and blessed offspring.
_Isah Pilot..馃敟_ Aminin Sarkin Mutane Kuma Aminun Sarkin Aljanu Rabi Mutum Rabi Ibilisai Kan Tinkiya Ko An Babbakeka Sai Anbar Sauran Gashi Ka Tuka Jirgi a Sama Ka Tuka Mota a Kasa..