Abdulbaki Jari
@Bahaushee
Yadda babu wanda ya saka ka, ka da ka bari kushen masu kushe ya hana ka!
Kowa da lokacinsa, kowa da rabonsa. Idan muka san haka, ba za mu ji zafin wani abu a rayuwa ba.
Komai mai wucewa ne, amma mu koyi darasi daga abubuwan rayuwa!
Hirarmu da Karamin Ministan Tsaron Nijeriya Dr Bello Matawalle kan sha’anin tsaro a Nijeriya da abin da gwamnati ke yi a kai.
Turkiyya ta amince ta karɓi sojojin Nijeriya domin ba su horo kan fasahohi da dabarun yaƙi na zamani don magance rashin tsaro da ƙasar ta daɗe tana fama da shi, a cewar Ƙaramin Ministan Tsaron Nijeriya Bello Mohammed Matawalle. Ministan, wanda ya halarci baje-kolin kayan yaƙi da…
You only win when you try. If you believe you can, then you will.
With Nigerian Hon State Minister of Defence Bello Matawalle at the International Defence Industry Fair (IDEF) in Istanbul.

Ka gwada, ka sake gwadawa, ka kara gwadawa, ka kuma gwadawa, ka maimaita sau 10, ba a cika samun nasara a gwadawa ta farko ba!
Sau da yawa mutum yana gab da samun nasara sai ya karaya. Saboda rashin sani da rashin juriya da kuma abubuwan da ke dauke hankali.
Ka taimaki mai taimakonka da wanda yake iya kokarinsa wajen taimakon kansa
Unity is very important in achieving strategic national security!
Ka da gudun wahala na rana ɗaya ya sa mu binne ɗaɗin shekaru 20 masu zuwa!
Mun samu yin hira da Sheikh Ibrahim wanda ya kawo mana ziyara a ofishinmu yayin da yake ziyara a Istanbul.

Hadin kan ‘yan kasa yana da muhimmanci wajen samun ci-gaba mai ɗorewa
Allah Ya ba mu sa’a kan abubuwan alherin da muka saka a gaba ameen 🤲🏽
Abubuwa da yawa mutum ba zai iya yi shi kadai ba, sai ya hada hannu da mutanen kirki masu ilimi domin samun nasara