HYEEDAR SparkChain. WIZO
@ALIYU_DT
We live in a judgemental society. So keep your personal life private.🙂 Manchester United 🔴 Loyal & WIZO
Mutum na samun waraka da natsuwa da kwanciyar hankali duk sa’ad da ya bar wani zunubi. Zunubi ne sababin bala'i, istigfari ne magani. Daga cikin fa'idojin istigfari: bayan Allah Ya yaye maka abubuwan da ba ka so, sai ya mace maka gurbi da abubuwan da kake so. © Isa Sadi
Ya Allah! Ka yi mana arzikin tozali da Ma'aiki Sallallahu alaihi wa Sallama ko da kuwa a mafarki ne.
When the Quran influences your thoughts, it brings clarity and purpose. It gives your choices deeper meaning and turns pain into resilience. As it shapes your habits, it transforms your life. The Quran seeks a deeper connection with your heart, not just your words. Embracing it…
Alhamdulillah... It's another beautiful day, May Almighty Allah bless our parents, Forgive them and grant them Jannah🤲. Ameen ya rabb ❤
If you're awake pray at least 2 Raka'at before Fajr it's very important. May Allah accept your ibadah and forgive your sins.
May Allah fulfill all your dreams, aspirations and respond your Duas.
Ba abu ne mai sauƙi ka zama mai mutunci ba. Kiyaye mutuncin bayan ka same shi yafi komai wahala.
Da Dan Adam zai fahimci cewa rayuwarsa ba bakin Komai take ba. Da bazai yi fariya ko ya damu da Abubuwan duniya ba.
" Ka rika boye alherin da kake yiwa mutane amma kuma ka rika bayyana alherin da mutane suka yi maka" — Sayyidina Ali Bn Abi Talib
I believe in Dua. I believe Dua can change the fate. I believe Dua cures the heart, and heal the wounds. I believe miracle happens when you make Dua with true heart.
Yakini Shine, Ka Roƙi ALLAH Wani Abu, Duk da Cewa a Zahiri Duk Sabuban da Ke Kewaye da Kai Basa Nuna Zaka Samu, Amma Ka Fara Jin Cikakken IMANI a Zuciyarka da Cikakken Tabbacin Cewa: ALLAH Zai Amsa. ALLAH Ya Cigaba da Yimana Zabin Alkhairi.
“And advise each other to be patient and advise one another to be merciful.” — Al Qur’aan {90:17}
How can you not love your Mother, when she carried you first in her body, then in her arms & for a lifetime in her heart. Love your mother.
Ya Allah, protect us from those who pretend to be sincere to our faces but secretly have bad intentions for us.